ABNA24 : Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto bayanin da dakarun suka fitar a jiya Talata da yamma yana cewa ayyukan tsaron an aiwatar da su ne a yankunan Sad-Madisis, Wadi Addiya, Alkaarah, Bunyanu-Sahil, da kuma Almanakh. Labarin ya kara da cewa ayyukan sun hada da bincike don gano mabuyar yan ta’adda na kungiyar Daesh a wadannan wuare.
342/